TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 3, 2025 at 01:14 PM
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya jinjina wa ’yan wasan kungiyar bayan da suka doke Manchester City da ci 5-1 a filin wasa na Emirate a ranar Lahadi. Da wannan sakamakon wasan yanzu Arsenal tana matsayi na biyu a teburin Gasar Premier da maki 50 yayin da Liverpool take saman teburin da maki 56. Shin kuna ganin Arsenal za ta iya daukar kofin gasar a bana?
👍 😂 ❤️ 🇳🇬 🙏 🇳🇪 🇵🇸 🇹🇷 👎 😮 41

Comments