TRT Afrika Hausa
February 4, 2025 at 07:10 PM
Matar Shugaban Nijeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kai wa tsofaffin shugabannin kasar Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Janar Abdussalami Abubakar ziyara a jihar Neja.
Sanata Oluremi ta kai musu ziyarar ne yayin da ta je jihar ta Neja don kai tallafi ga mutanen da suka gamu da ibtila’o’i daban-daban a jihar, inda ta ba tallafin naira miliyan ɗari.
Da take jawabi a gidan Janar Babangida, matar shugaban na Nijeriya ta ce ta je ne domin duba lafiyarsu da walwalarsu.
😂
👍
❤️
🇳🇬
🇵🇸
10