TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

53.3K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 5, 2025 at 07:42 AM
Shahararren ɗan wasan gaba na ƙungiyar Al Nassr Cristiano Ronaldo ya cika shekara 40 a duniya ranar Talatar nan, 5 ga watan Fabrairun 2025. Galibi ’yan wasan ƙwallon ƙafa suna yin ritaya ne yayin da suke ƙasa da shekara 40 da haihuwa sai dai babu alamun Ronaldo, wanda ya kafa tarihi iri-iri a fagen tamaula, zai yi ritaya a nan kusa. Mene ne abin da ya fi burge ku game da shahararren ɗan wasan?
👍 ❤️ 🐐 🇳🇬 🇵🇸 😂 😮 🇸🇩 💪 😍 40

Comments