TRT Afrika Hausa
February 5, 2025 at 11:57 AM
Hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) ta yi hasashen cewa za a fara damuna da sauri a wasu sassan ƙasar. Ga kuma bayani kan yadda hasashen yake a yankunan ƙasar 👇🏻 https://www.trtafrika.com/ha/africa/nimet-ta-yi-hasashen-fara-ruwan-sama-da-wuri-a-wasu-sassan-nijeriya-18261710
👍
❤️
🇵🇸
😂
18