TRT Afrika Hausa
February 5, 2025 at 04:32 PM
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewacin Nijeriya sun ce an yi jana'izar almajirai 17 a ranar Laraba, wadanda suka mutu a wata mummunar gobara da ta tashi a makarantar allonsu a ƙaramar hukumar Kaura-Namoda. 👇🏻
https://www.trtafrika.com/ha/africa/an-yi-janaizar-almajirai-17-da-gobara-ta-hallaka-a-makarantar-allo-a-zamfara-18261871
😢
😭
👍
🙏
❤️
🇵🇸
👩❤️👨
😂
🚫
🚹
45