
TRT Afrika Hausa
February 5, 2025 at 08:26 PM
"Muna adawa da duk wani tsari da zai keɓe jama'ar Gaza daga duk wani shiri," a cewar Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan, bayan Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai "karɓe Gaza" yankin Falasɗinawa, ya kuma jaddada batun fitar da Falasɗinawa har abada da sake musu matsugunni a wasu wuraren.
👍
❤️
🇵🇸
🙏
☪️
🇸🇩
😢
😭
🥹
57