TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

53.3K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 6, 2025 at 04:59 AM
Shugabannin kasashen duniya sun hada kai wajen ƙin amincewa da shirin Shugaban Amurka Donald Trump, na korar Falasdinawa daga Gaza, inda suka ce mafita ita ce kasashen biyu su yi yarjejeniya.
👍 ❤️ 🇵🇸 🇪🇭 🇳🇬 ☪️ 🇱🇾 🖕 😂 41

Comments