
TRT Afrika Hausa
February 6, 2025 at 09:01 AM
Kwamitin da Shugaban Ghana John Dramani Mahama ya kafa kan sake nazarin kuɗin Aikin Hajjin ya ce an rage kuɗin ne domin cika alƙawarin da shugaban ƙasar ya yi na sauƙaƙa wa maniyyata 👇🏾https://www.trtafrika.com/ha/africa/ghana-ta-rage-kuin-aikin-hajji-daga-ghcent75000-zuwa-ghcent62000-18262071
❤️
👍
🙏
🇳🇪
🇳🇬
🇵🇸
😮
54