TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 13, 2025 at 10:40 AM
Fitaccen ɗan siyasa a Kano kuma daraktan hukumar kula da tsaftar muhalli ta jihar Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya rasu Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da rasuwar a wata sanarwa da ta fitar a ranar Alhamis. Ya rasu yana da shekara 74 bayan ya yi fama da doguwar jinya a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano. Kafin rasuwarsa, ya taɓa kasancewa shugaban Jam’iyyar ANPP a Kano sannan ya taɓa zama mai ba gwamna shawara kan harkokin siyasa a jihar.
😢 🙏 🤲 👍 ❤️ 😭 🇵🇸 👏 😂 😮 62

Comments