BBC News Hausa
February 5, 2025 at 09:59 AM
Rahotanni daga Yola, na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani gidan mai da ke birnin, sai dai lamarin bai kai ga asarar rai ba.
https://www.bbc.com/hausa/live/cdrymky815kt?at_campaign=ws_whatsapp
🙏
👍
😢
❤️
😮
🤲
😂
😭
☠️
🐊
152