BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
February 7, 2025 at 10:54 AM
Shugaban Amurka, Donald Trump ya rattaba hannu kan wata dokar shugaban ƙasa da ta ƙaƙaba wa Kotun Hukunta Laifukan Yaki ta Duniya, (ICC) takunkumi. https://www.bbc.com/hausa/articles/cj91pe148v8o?at_campaign=ws_whatsapp
👍 😂 ❤️ 🙏 😢 😮 🇳🇬 🇵🇸 🥰 🇸🇩 142

Comments