
RFI Hausa
February 4, 2025 at 11:53 AM
China ta sanar da ƙarin harajin da ta ke karɓa kan makamashi da motocin da Amurka ke shigar wa ƙasarta, lamarin da ke ƙara haifar da koma baya kan harkokin cinikayya tsakanin ƙasashen biyu mafi ya ƙarfin tattalin arziki a duniya. Karin bayani:https://rfi.my/BNfe
👍
😂
🙏
❤️
😮
68