RFI Hausa WhatsApp Channel

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel

About RFI Hausa

Sashen Hausa na RFI na yada sahihan labarai daga sassa daban daban na duniya. Kuna da damar bayyana mana ra’ayoyinku a kodayaushe.

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 7:30:38 PM

https://www.facebook.com/Rfisashenhausa/videos/1127128095734021/?app=fbl Duniyarmu A Yau: Kwasar bayi lokacin mulkin mallaka ya sa ƙasashen Afrika na son a ba su diyya Domin kallon cikakken shirin sai ku garzaya shafinmu na Youtube: https://youtu.be/j4OJDfO1HsY

👍 😂 ❤️ 🙏 😮 39
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 7:22:03 PM

Sarkin musulmin ya ce sun samu rahoton ganin wata a sassa daban-daban don haka gobe Asabar ne ɗaya ga watan Ramadana a Najeriya

Post image
❤️ 👍 🙏 😢 😂 😮 170
Image
RFI Hausa
RFI Hausa
3/1/2025, 7:36:50 AM
👍 🙏 ❤️ 😂 😢 😮 128
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 8:50:42 PM

https://www.facebook.com/Rfisashenhausa/videos/1877010343037102/?app=fbl Kai tsaye daga Ghana :limamin kasar, Sheick Usmanu Sharubutu zai yi bayanin ganin watan soma azumin watan Ramadan.

👍 🙏 ❤️ 😮 63
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 7:03:23 PM

https://fb.watch/y1MuloEj2e/?mibextid=Nif5oz

❤️ 👍 😮 🙏 8
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 11:10:36 PM

Yadda cacar-baka ta ɓarke tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na Ukraine, Volodymyr Zelensky a fadar White House https://fb.watch/y1_-77QkFg/?mibextid=Nif5oz

👍 😂 🙏 ❤️ 😮 😢 75
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 7:21:03 PM

Yayin ganawa da manema labarai bayan tattaunawar sirri da shugabannin biyu suka yi, an samu tada jijiyoyin wuya da kuma mahawara mai zafi tsakanin shugabannin dangane da kawo ƙarshen yakin. Karin bayani: https://rfi.my/BSFt

Post image
👍 🙏 😂 ❤️ 😮 20
Image
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 6:23:13 PM

RFI Hausa na yi muku barka da shigowar watan Ramadan. Da fatan za a fara azumi lafiya kuma a kammala lafiya. https://fb.watch/y1K9C11KuR/?mibextid=Nif5oz

🙏 ❤️ 👍 😢 😮 102
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 2:49:28 PM

Yanzu haka ana kan gudanar da bikin ƙaddamar da sansanin alhazai mafi girma kuma irinsa na farko a Ghana kamar yadda shugaban ƙasar, John Dramani Mahama ya yi alƙawarin samarwa a lokacin yaƙin neman zaɓensa. Tuni dai shugaban ƙasar ya rage farashin kujerar aikin hajji domin sauƙaƙa wa Musulman da ke tafiya Makkah don sauke farali.

Post image
👍 ❤️ 🙏 😢 😮 100
Image
RFI Hausa
RFI Hausa
2/28/2025, 3:15:58 PM

Hukumomin Saudiya sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan, abin da ke nufin za a tashi da azumi a gobe Asabar. Shin kun ga wata a yankunanku?

Post image
❤️ 👍 🙏 😂 😢 😮 118
Image
Link copied to clipboard!