
RFI Hausa
February 5, 2025 at 04:13 PM
Akalla Almajirai 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu wasu kusan 20 kuma na kwance a asibiti bayan gobarar da ta tashi a makarantar tsangaya da ke Ƙaramar Hukumar Kaurar Namoda a jihar Zamfara. Ƙarin bayani: https://rfi.my/BNy2
😢
🙏
👍
😂
❤️
😮
296