
RFI Hausa
February 6, 2025 at 05:23 PM
*Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar wakilan Najeriya, ya ce ya karbi buƙatar ƙirƙiro jihohi 31 daga sasan kasar, domin ƙara yawan jihohin da ake da su akan 36 dake wanzuwa yanzu haka* . Ƙarin bayani:https://rfi.my/BO92
😂
👍
❤️
🙏
😮
😢
54