RFI Hausa

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel
RFI Hausa
RFI Hausa
February 6, 2025 at 05:25 PM
Da alamu gwamnatin Donald Trump na Amurka, ta janye ƙudirinta na ƙwace yankin Gaza daga hannun Falasɗinawa, bayan da hakan ya haifar da cece-kuce, inda Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewar hakan tamkar shafe ƴan ƙabilar Falasɗinu ne. Ƙarin bayani:https://rfi.my/BO4z
👍 😂 🙏 ❤️ 😢 😮 66

Comments