RFI Hausa

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel
RFI Hausa
RFI Hausa
February 6, 2025 at 05:26 PM
Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da ƙashe mata sojoji 10, a wani harin kwantan ɓauna da aka kai musu a yammacin yankin Tillaberi da ke kusa da iyakar Burkina Faso, inda jami’an ke fafata wa da mayaƙan ƙungiyoyi masu iƙirarin jihadi. Ƙarin bayani: https://rfi.my/BO6e
😢 👍 🙏 😮 ❤️ 😂 123

Comments