
RFI Hausa
February 7, 2025 at 12:56 PM
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta kawo ƙarshen aikin ma'aikatan daga kasashe uku na ƙawancen ƙasashen Sahel (AES) da suka hada da Nijar,Mali da Burkina Faso.Ƙarin bayani:https://rfi.my/BOG0
👍
😂
❤️
🙏
😢
😮
279