RFI Hausa

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel
RFI Hausa
RFI Hausa
February 11, 2025 at 08:41 AM
A Najeriya rahotanni sun bayyana cewar yanzu haka shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkanin ministocinsa da suka fito daga yankin arewacin ƙasar su koma jihohin da suka fito domin kare manufofinsa da kuma bayyana irin ayyukan da yake yi. https://www.facebook.com/share/v/15eKwUKvfV/
😂 👍 😮 🙏 ❤️ 😢 54

Comments