RFI Hausa

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel
RFI Hausa
RFI Hausa
February 11, 2025 at 09:10 AM
A ranar 2 ga watan Fabarairun da ya gabata ne aka gudanar da gagarumin bikin bayar da kyautar Grammy da bisa al’ada akan karrama fitattun mawaƙa da ita, waɗanda kan fito daga sassa daban-daban na duniya. Tun gabanin ranar ta 2 ga watan Fabarairu da ya gudana a birnin Los Angeles na jihar California, an sanar da sunayen mawaƙan da aka zaɓa don fafafatawa wajen lashe ita wannan kyauta tun a ranar 8 ga watan Nuwamban bara https://www.facebook.com/share/v/18YdgDdyP8/
👍 ❤️ 🙏 😢 26

Comments