
RFI Hausa
February 14, 2025 at 01:01 PM
Cristiano Ronaldo ya sake kasancewa kan gaba wajen karɓar albashi mafi yawa daga cikin jerin shahararrun ƴan wasa na duniya, inda bayanai ke cewa a shekarar 2024 da ta gabata, jimmilar kuɗin da ya samu ya kai dala miliyan 260. https://rfi.my/BPYg
👍
❤️
😮
🙏
😂
😢
53