VOA Hausa
January 21, 2025 at 05:45 PM
Ministan Ciki gida na Turkiyya ya ce wata gobara da ta tashi a wani otel da ke wajen wani wasan dusar kankara ta yi sanadin mutuwar mutum 66. https://bit.ly/4hmvV91
😢
❤️
🇵🇸
🙏
🥹
9