VOA Hausa
January 21, 2025 at 05:47 PM
Kwanaki biyu bayan faduwar tankar mai a Dikko Junction da ke yankin Suleja a jihar Nejan Najeriya, wata tanka dauke da man gyada ta fadi a yankin Bida. https://bit.ly/4g6AfrN
👍
❤️
🇵🇸
😂
😢
😮
🥹
8