VOA Hausa
January 21, 2025 at 05:49 PM
Sanatoci sun ci gaba da aiki a majalisa a daren jiya Litinin bayan da aka rantsar da Trump. Rubio ya kasance wanda ba shi da matsala cikin wadanda Trump ya zaba da za su yi aiki tare da shi. https://bit.ly/42ov5o2
👍
❤️
🇵🇸
🙏
🎫
😮
🤷
25