
VOA Hausa
January 22, 2025 at 03:08 PM
Shugaban hukumar sa idanu kan harkokin nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya (IAEA) ya yi kira ga gwamnatin Trump da kasar Iran su tattauna da juna, sakamakon hanzarta samar da tataccen makamashin uranium da mahukuntan birnin Tehran ke yi. https://shorturl.at/WmKou
👍
❤️
😂
😢
🙏
10