VOA Hausa
January 22, 2025 at 03:10 PM
Reshen birnin tarayyar Najeriya, Abuja, na kungiyar likitoci masu neman kwarewa (ARD, FCT) ya tsunduma cikin wani yajin aikin gargadi na kwanaki 3 a kan bashin kudaden albashi da alawus-alawus dama sauran bukatu. https://shorturl.at/eX2qS
👍
😂
🙏
8