
VOA Hausa
January 22, 2025 at 03:12 PM
Runudunar hadin gwiwar kasashen AES, Nijar, Mali da Burkina Faso mai dakaru 5,000 na shirin fara ayyukanta nan da 'yan makwanni masu zuwa a ci gaba da jan damarar yaki da kungiyoyin ta'addancin da suka addabi yankin Sahel shekaru sama da 10. https://shorturl.at/fnfxZ
👍
❤️
🙏
😮
🥰
21