
VOA Hausa
January 23, 2025 at 04:15 PM
A cikin wata sanarwa da kamfanin na Orano mallakar kasar Faransa ya sanar da sake maka gwamnatin Nijar a gaban kotu bisa dabaibayin da ya ce gwamnatin Nijar ta yi masa a harkar kasuwancin ma’adinan da ya ke hakowa ya jefa mahakar Somair da ke arewacin Nijar a cikin mummunan yanayi na rashin kudi tare da haddasa masa asara mai yawa. https://shorturl.at/T1ODY
👍
❤️
🙏
8