VOA Hausa
January 23, 2025 at 04:16 PM
Ko a jiya Laraba jami'an tsaron al'umma da gwamnatin Sakkwato sun ce sun kama wasu mutane 13 da ake tuhumar masu sayo wa 'yan bindiga abinci da sauran kayan bukatun su. https://shorturl.at/qWmKW
👍
😢
😮
🙏
5