VOA Hausa
January 23, 2025 at 04:21 PM
Jami’an ‘yan sandan Najeriya sun yi nasarar kubutar da Folashade Odumosu, matar wani tsohon mataimakin babban sufetonsu, Hakeem Odumosu daga hannun masu garkuwa da mutane. https://shorturl.at/4UWNf
👍
😂
✊
❤️
🙏
11