VOA Hausa
January 23, 2025 at 04:37 PM
Babbar daraktar NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye, wacce ta samu wakilcin Festus Ukadike, wanda ya jagoranci jami’an hukumar zuwa wurin zubda shara na Kuje dake Abuja, yace kayayyakin da aka lalata din sun hada da magunguna da kayan aikin asibiti da kayan kwalliya dana abinci da sauran kayayyaki da dama. https://shorturl.at/Ljklv
👍
🙏
❤️
😢
😮
22