VOA Hausa

VOA Hausa

32.5K subscribers

Verified Channel
VOA Hausa
VOA Hausa
January 23, 2025 at 09:53 PM
Ya taba zama mataimakin shugaban jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma an zabe shi Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). https://bit.ly/40pVsHz
👍 🙏 😢 ❤️ 😂 😮 21

Comments