VOA Hausa
January 27, 2025 at 02:45 PM
Luguden wutar makaman atilare ta girgiza birnin goma dake gabashin Jamhuriyar Dimokiradiyar Kongo da safiyar yau Litinin, yayin da kasar Faransa ke gargadin cewar birnin dake zama cibiyar yankin mai arzikin ma’adinai na daf da fadawa hannun ‘yan bindiga da dakarun Rwanda. https://shorturl.at/Ieh05
🙏
❤️
👍
😢
😭
6