
VOA Hausa
January 27, 2025 at 02:56 PM
An gurfanar da, Timileyin Ajayi, mutumin da ake zargi da kisan Salome Adaidu, a gaban babbar kotun Nasarawa, dake zamanta a Lafiya, babban birnin jihar. https://shorturl.at/GoM90
🙏
😢
❤️
🥸
11