
VOA Hausa
January 27, 2025 at 03:50 PM
Hukumomin sojan Najeriya sun tabbatar da mutuwar dakaru 22 yayin wani aikin wanzar da zaman lafiyar da suka kaddamar a yankin arewa maso gabashin kasar. https://shorturl.at/AINEC
😢
❤️
👍
😭
9