VOA Hausa

VOA Hausa

32.5K subscribers

Verified Channel
VOA Hausa
VOA Hausa
January 29, 2025 at 04:40 PM
A yau Laraba kayan agajin da za’a kai gaza sun biya ta tashar ruwan Al-Arish dake kasar Masar, a karon farko tun bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra’ila da kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas a ranar 19 ga watan Janairun da muke ciki, kamar yadda wani jami’in Turkiya da majiyoyi a Masar suka bayyana. https://www.voahausa.com/a/7955419.html
👍 ❤️ 🙏 🇵🇸 😀 14

Comments