VOA Hausa

VOA Hausa

32.5K subscribers

Verified Channel
VOA Hausa
VOA Hausa
January 29, 2025 at 04:53 PM
Jirgin saman yayi hatsari ne a tashar jiragen sama ta Unity Oilfield da safiyar yau Laraba yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Juba, babban birnin kasar, kamar yadda ministan yada labaran kasar Gatwech Bipal ya bayyana. https://www.voahausa.com/a/wani-hatsarin-jirgin-sama-a-sudan-ta-kudu-ya-kashe-mutane-20/7955577.html
❤️ 😢 🙏 👍 😂 😮 9

Comments