
VOA Hausa
February 14, 2025 at 03:23 PM
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya dau matakan da ka iya kasancewa mafiya tasiri masu alaka da kasuwanci a matakin kasa da kasa tun a farkon wa’adin mulkin shi na biyun nan. https://www.voahausa.com/a/trump-zai-sa-harajin-ramuwar-gayya/7974755.html
❤️
👍
😂
😮
4