VOA Hausa

VOA Hausa

32.5K subscribers

Verified Channel
VOA Hausa
VOA Hausa
February 14, 2025 at 03:23 PM
Kungiyar mayakan Hamas ta bayyana kudurinta na mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta da Isra’ila a jiya alkhamis, yayin da masu sulhu suke aiki tukuru don ganin an ci gaba da hana fada a daidai lokacin da ake zargin karya sharuddan yarjejeniyar da barazanar sake ci gaba da yaki. https://www.voahausa.com/a/hamas-ta-kuduri-aniyar-mutunta-yarjejeniyar-tsagaita-wuta/7974746.html
👍 🙏 ❤️ 🇵🇸 10

Comments