
VOA Hausa
February 14, 2025 at 05:57 PM
Gwamnonin shiyar kudu maso yammacin Najeriya sun amince da kafa tsaron hadin gwiwa da nufin dakile matsalar rashin tsaro a yankin. https://www.voahausa.com/a/rashin-tsaro-gwamnonin-kudu-maso-yammacin-najeriya-zasu-kafa-rundunar-tsaron-hadin-gwiwa/7975016.html
👍
😂
❤️
😮
🙏
26