TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 18, 2025 at 08:46 AM
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote Aliko Dangote ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta wajen ganin an cim ma nasara a aikin gina matatar mansa. Hamshakin attajirin ya bayyana hakan ne yayin wata hira da jaridar Forbes ta yi da shi a ranar Linitin, Dangote ya ce aikin gina matatar man shi ne “babban kasadar da ya taba dauka a rayuwarsa’’, inda ya kara da cewa ya kuduri aniyyar samar da tsarin bunkasa masana’antu a fadin Afirka.
Image from TRT Afrika Hausa: Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote Aliko Dangote ya bayyana irin kalu...
👍 ❤️ 😢 🙏 😂 🇵🇸 💔 😭 44

Comments