
TRT Afrika Hausa
February 19, 2025 at 05:58 AM
Dakarun Isra'ila sun sace Falasɗinawa aƙalla 30 a samamen da suka kai wasu yankuna a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, a cewar kamfanin dillancin labaran WAFA. https://www.trtafrika.com/ha/world/kai-tsaye-israila-ta-sace-falasinawa-aalla-30-a-samamen-da-ta-kai-gaar-yammacin-kogin-jordan-18266466
😢
🇵🇸
❤️
😭
👍
💔
😂
😡
😮
🤲
30