
TRT Afrika Hausa
February 20, 2025 at 05:07 PM
Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman ya gayyaci shugabannin kasashen Larabawa na Gulf da kuma na Masar da Jordan don wani taro a Riyadh a ranar Juma’a, inda za su tattauna batun Gaza.
https://www.trtafrika.com/ha/world/saudiyya-ta-gayyaci-shugabannin-asashen-larabawa-don-tattauna-batun-gaza-ranar-jumaa-18266869
👍
❤️
🇵🇸
🤲
🇳🇬
😂
😢
✅
😭
😮
55