
TRT Afrika Hausa
February 25, 2025 at 08:26 AM
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen kudancin Afirka (SADC) da kuma ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen gabashin Afirka (EAC) sun naɗa tsofaffin shugabannin ƙasashe, Uhuru Kenyatta na Kenya da Olusegun Obasanjo na Nijeriya da kuma tsohon Firaiminista Hailemariam Desalegn na Ethiopia a matsayin masu shiga tsakani wajen tsara shirin samar da zaman lafiya na yanki a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo. 👇 https://www.trtafrika.com/ha/africa/ungiyoyin-asashen-afirka-na-oarin-sasanta-rikicin-gabashin-jamhuriyar-dimokraiyyar-kongo-18268541

👍
😂
❤️
🇵🇸
😡
19