TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

55.4K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
February 27, 2025 at 10:31 AM
Zinari ne abin da ya fi samar wa ƙasar Ghana kuɗin shiga daga ƙasashen waje inda ya ba da gudunmawar da ta kai kashi 53 cikin 100 na kuɗaɗen shigarta. https://www.trtafrika.com/ha/africa/ghana-ta-samu-cedi-biliyan-294-daga-kasuwanci-a-shekarar-2024-18269347
👍 ❤️ 🇵🇸 🤲 16

Comments