TRT Afrika Hausa
February 27, 2025 at 04:16 PM
Firaministan ƙasar Habasha Abiy Ahmed da Shugaban Ƙasar Somaliya Hassan Sheikh Mohamud sun tattauna a kan haɗin gwiwa kan tsaro da kasuwanci sakamakon ƙarfafar da alaƙarsu ta yi.
❤️
👍
🇵🇸
9