
TRT Afrika Hausa
February 28, 2025 at 06:35 AM
A wata sanarwa da kakakin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya fitar, ya tabbatar da cewa an kuma umarci Salisu Mustapha ya ajiye mukaminsa na Babban Sakatare na Establishment, a ƙarƙashin Ofishin Shugaban Ma’aikata, domin a gudanar da bincike ba tare da tangarɗa ba.👇
https://trt-global.com/afrika-hausa/article/1d8c1f1bfa96

👍
❤️
😂
🇵🇸
29