
TRT Afrika Hausa
February 28, 2025 at 10:35 AM
"Ina ganin Messi na son ya dawo Barcelona. Ya kwashe tsawon shekaru a can. Ƙwarai na tabbata Messi zai dawo, wataƙila a matsayin ɗan wasa, amma na san zai iya komowa a wani matsayin daban... Sunansa da sunan Barcelona abu guda ne. Yana ƙaunar kulob ɗin", cewar Javier Tebas. 👇🏾https://trt-global.com/afrika-hausa/article/7ba7a83daa9b

❤️
😂
🇵🇸
👍
🔪
🖕
😟
21