
TRT Afrika Hausa
February 28, 2025 at 07:13 PM
Sarkin Musulmai na Nijeriya Alhaji Muhammad Sa'ad Abubabakar III ya sanar da ganin watan azumin Ramadana na 2025 a ƙasar a ranar Juma'a.
Sarkin ya umarci Musulmai a faɗin ƙasar da su tashi da azumi ranar Asabar 1 ga watan Mayu, wanda ya yi daidai da 1 ga Watan Ramadana na 1446 bayan Hijira.

❤️
👍
🙏
🥰
🇳🇬
👂
👏
🇵🇸
🌙
🎉
110