BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
February 28, 2025 at 11:14 AM
Wata babbar kotun jihar Jigawa ta yanke wa mutum biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kisa da gangan. https://www.bbc.com/hausa/articles/cevxx392z10o?at_campaign=ws_whatsapp
👍 ❤️ 😢 😂 🙏 😮 🇫🇮 🇵🇸 🐊 91

Comments